Tauraron Tiktok G-Fresh Al-amin ya mayarwa da tsohuwar matarsa, Sayyada Sadiya Haruna da martani bayan hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita.
Ga dai abinda yace kamar haka:
Ni dai na San tun kafin muyi Aure muke yin Tarayya da ita, so labari ne kawai idan ta fada muku cewar bayan da muka yi Aure ta gane ni ba gwarzon Namiji bane, ai tun kafin muyi Aure muke tare, ai da Zarbalulun bata tashi baza ta yadda ayi Auren ba; inji G-Fresh Al’ameen.
Shuaibu Abdullahi