Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ni ‘yar Saudiyya ce amma inda zaune a Najeriya, Ku taimakamin da kudin jirgi zan je kasar mu>>Inji Wannan matashiyar

Wata matashiya ta bayyana cewa, ita ‘yar Saudiyya ce tana zaune a Najeriya.

Saidai tace wani abu yanzu ya taso mata na iyalinsu tana neman dauki a samu wanda zai biya mata kudin jirgi ta koma garinsu.

https://www.tiktok.com/@gadeer.abadi/video/7552861189634575624?_t=ZS-8zzU0PWzD3g&_r=1
Karanta Wannan  Gwamnatin Jihar Legas ta baiwa matashiyarnan da ta so yin Alfasha da maza 100 amma daga baya tace ta tuba jakadiyar yaki da Miyagun Qayoyhi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *