Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Nima ga dana da Kachiya aka Haifeshi, Dan haka, Malam Lawal Triumph yayi daidai, Haihuwar mutum da Kachiya ba Karama bace>>Inji Malam Abdulhamid Dahir

Malam Abdulhamid Dahir ya goyi bayan Sheikh Lawal Triumph kan kalaman da yayi cewa, Haihuwar mutum da Kachiya ba karama bane.

Malam ya bayar da misali da dansa inda yace shima da Kachiya aka haifeshi dan haka, Haihuwar Mutum da Kachiya ba karama bace.

Kalli Bidiyonsa a kasa:

Karanta Wannan  Majalisar tarayyar Najeriya ta daga zamanta dan Alhinin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *