Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Qaruwanchin da nace zan tafi na fasa>> Inji Maiwushirya bayan da aka tara masa kudi sama da Dubu dari hudu

Tauraron Tiktok, Idris Maiwushirya ya bayyana cewa, ya fasa Tafiya Karuwancin da yace zai yi zuwa legas.

Ya bayyana hakane bayan da G-fresh ya dorashi a Live dinsa aka tara masa kudade sannan aka bashi shawarwari kan matakan da yace zai dauka.

Maiwushirya dai ya nuna bacin ransa bayan kamun da aka masa game da Bidiyon da ya rika yi da ‘yarguda.

Karanta Wannan  Budurwarnan da Mawakin Najeriya Burna Boy ya yaudara yayi lalata da ita da sunan zai sai mata motar Lamborghini amma yaki sai mata tace ita yanzu ta siyawa kanta motar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *