Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Rashida Mai Sa’a ta fito ta baiwa Kabiru Legas da ya kama Khadija MaiNumfashi hakuri ya sake ta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Wadda ta bayyana kanta a matsayin shugabar matan Kannywood Rashida Mai Sa’a ta fito ta baiwa kabiru Legas Hakuri kan sawa da yayi ‘yansanda suka kama Jarumar Kannywood, Khadija MaiNumfashi.

Rashida ta yi kira ga Kabiru da cewa, ya tuna da cewa soyayya ce ta hadashi da Khadija MaiNumfashi dan haka bai kamata ya wulakantata ba.

Tace ta yi magana da mahaifiyar Khadija dan a nemo mata lambar Kabiru Legas din amma duk da haka taga ya kamata ta yi Bidiyo dan ya gani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Tawagar Gwamnatin Tarayya ta Ministoci da Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jagoranta sun sake zuwa yin gaisuwa ga iyalin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *