Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Na gano Mutane ‘yan Iyska ne kuma suna son Iskanchi shiyasa nake Iyskanchi a wakokina>>Inji Soja Boy

Tauraron mawakin Batsa, Soja Boy ya bayyana cewa yana sane cewa akwai iskanchi a wakokonsa.

Saidai yace dalilinsa na saka Iskanchi a wakokinsa shine, ya ga abinda mutane ke so kenan.

Yace kuma idan Babu Iyskanchi a waka mutane basa kallo.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin Diyar tsohon Gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Ganduje a irin wannan shigar ya dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *