
Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul yayi karin haske kan labaran da ake yadawa cewa yana da mata 7.
Ya yi bayanin ne a hirar da Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yi dashi a shirinta na Gabon Show dake YouTube.
Saheer yace shima haka ya ji wannan magana.
Yace amma ba gaskiya bane.