Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyo; Saheer Abdul yayi karin haske kan labaran da ake yadawa cewa yana da mata 7

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul yayi karin haske kan labaran da ake yadawa cewa yana da mata 7.

Ya yi bayanin ne a hirar da Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yi dashi a shirinta na Gabon Show dake YouTube.

Saheer yace shima haka ya ji wannan magana.

Yace amma ba gaskiya bane.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnatin tarayya zata biya ma'aikatan Na-power kudaden da suke bi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *