Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyo: Shekara daya kenan da wani dan fim Ali Nuhu ya fito ya tafka Babbar Shirka yana cewa, Wai Annabi(SAW) ya Ceceshi>>Inji Baffa Hotoro

Malamin Addinin Islama, Baffa Hotoro ya bayyana cewa, Shekara daya kenan da Ali Nuhu ya fito yana waka yana baiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) matsayin Allah.

Yace hakan shirka ne.

Malamin ya bayyana hakane yayin da yake wa’azi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani Malamin Addinin Musulunci Bayerabe na shan suka saboda yanda yasa Mutane suka rika bashi sadakar Lemun Pepsi wai ya musu addu'a duk Bukatunsu su biya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *