Wednesday, August 12
Shadow

Shugaba Tinubu ya nada dan shekaru 39 shugaban hukumar NERC

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya nada Abdullahi Garba Ramat dan shakeru 39 shugaban hukumar NERC.

Ramat Yayi karatun Injiniya kuma yana da digiri na 3, watau PhD

Hakanan shugaban ya kuma nada karin mutane biyu a matsayin Kwamishinonin hukumar, Abubakar Yusuf da Fouad Olayinka Animashun.

Duka wadannan nade-nade zasu tabbata ne bayan amincewar majalisar dattijai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da ya cewa Mabiyansa Gobe, Kirsimeti za'a tashi Qiyama suka sayar da kadarorinsu, Faston nan na qasar Ghana ya siyo sabuwar mota kirar Mercedes Benz 2025 akan Dala $89,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *