
Kakakin majalisar Dattijai Sanata Godswill Akpabio yayin da yake jinjinawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kan kokarin da yayi a wajan jana’izar Tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.
Yace Jana’izar Bola Ahmad Tinubu maimakon yace Jana’izar Muhammadu Buhari amma daga baya ya gyara.
A baya dai Gwamnan Imo, Hope Uzodinma shima yayi wannan subutar baki.