Friday, August 14
Shadow

KALLI DA DUMI-DUMINSA: Yanda Matashi Ya Hau Kan Karfen Sabis, Yace Bazai Sauko Ba Sai Dan Gwamnan Bauchi, Shamsudeen Ya Amince Zai FitoTakarar Sanata

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Wani matashi a unguwar Nasarawa da ke Bauchi ya janyo hankalin jama’a bayan ya hau saman karfen sabis yana ƙoƙarin janyo kulawar jama’a da gwamnati. Matashin ya bayyana cewa ba zai sauko ba sai dai in Dan Gwamna Bauchi, Shamsudeen Bala Mohammed, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Sanata a 2027.

Lamarin ya janyo ɗimbin mutane da suka taru domin kallo, yayin da jami’an tsaro da na hukumar bada agajin gaggawa suka isa wajen domin shawo kansa.

Wasu daga cikin mazauna yankin sun bayyana matakin a matsayin “dabarar jawo hankali” yayin da wasu ke kallon sa a matsayin “alamar gajiya da rashin sauraron muradun matasa”.

Karanta Wannan  Hotuna: Ɗan gidan shugaban shugaban kasa, Seyi Tinubu, ya gudanar da shan ruwa tare da yan siyasa da sauran al'umma a jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *