
Shugaban mulkin soji na kasar Nijar, Tchani ya yi zargin cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na Najeriya, yana tunanin kasar faransa ce zata bashi damar sake cin zabe a shekarar 2027.
Yace dalili ma kenan da shugaba Tinubu kewa kasar ta Faranaa biyayya.
Ya bayyana hakane a wara hira ta musamman da aa yi dashi inda ya bayyana irin gudummawar da kasar Nijar ta baiwa Najeriya a shekarun baya.