Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyo: Soja me mukamin Kyaftin yayi bayani dalla-dalla dalilin da yasa mahara ke musu wayau suna galaba akansu

Wani soja me mukamin kyaftin yayi bayani dalla-dalla dalilin da yasa ‘yan Bindiga ke nasara akansu.

Sojan ya bayyana cewa, Ana kama ‘yan Bindigar da suka mika kansu ace an canja musu hali sai a daukesu aikin soja.

Yace wannan yana sa su rika samun horaswa da sirrin sojoji wanda ke taimakawa wajan yin nasara akansu.

Kalli Bidiyon sa:

Kotu ta bayar da belin Tsohon Gwamnan CBN, Emefiele akan Naira Biliyan 2

Karanta Wannan  El-Rufai, Amaechi,Buhari, da Osinbajo basu je taron masu ruwa da tsaki na APC ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *