Monday, September 21
Shadow

Kotu ta bayar da belin Tsohon Gwamnan CBN, Emefiele akan Naira Biliyan 2

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Babbar kotun tarayya dake Maitama Abuja ta sanar da bayar da Belin Tsohon Gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele akan Naira Biliyan 2.

Ranar Litinin ne kotun ta bayar da belin Emefiele bayan da aka gurfanar dashi bisa zarge-zargen cin hanci da rashawa guda 8 ciki hadda gina rukunin gidaje 753 a Abuja.

An kuma zargeshi da amfani da wasu mutane ‘yan uwa da abokai wajan satar kudaden Gwamnati.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Na karanta Qur'ani na fahimci cewa wannan littafi ne da ba wani mutum da ya isa ya Rubutashi, Shiyasa ni da matata muka musulunta>>Inji Baturen Ingila, Dr. Mark Thompson

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *