Sunday, November 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Sojar Najeriya ‘yar Arewa tace tana kewar gida, shekararta guda kenan bata je gida ba

Wannan Sojar Najeriya ce dake kewar gida, tace shekarar ta guda bata je gida ba.

Sojar ta bayyana cewa a baya tana ganin kamar an tsaneta ana yawan sata wanke-wanke amma tace yanzu tana son zuwa dan ganin ‘yan gidansu.

https://www.tiktok.com/@mercheeka/video/7552183080115588359?_t=ZS-8zw2L5wOhWa&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Cikin sahabban Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) babu wanda ya rika cewa shi Ahalussunnah ne ya rika kafirta sauran sahabbai>>Inji Digital Imam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *