Tuesday, August 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Shaikh Alkali Zaria yana tsaka da wa’azi a Kano aka dauke wuta, yace ku haska Kano ne Kano ne, sannan ya saka wayarsa a Aljihu

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Alkali Zaria ya bayyana a wani Bidiyo yana wa’azi a Kano.

Saidai an dauke wuta, inda aka ji shi yana cewa, ku haska, Kano ne Kano ne, Sannan an ganshi yana saka wayarsa a aljihu.

@akafawee

ku haska kano ne #alkaliabubakarsalihuzaria @AlkaliUstazAbubakarSalihuzaria @Saleem Yusuf Muhammad Sambo @KHAMIS ALI MUSA ABDULLAH @Fateemah zakari🇳🇪🇳🇪 @BILYA GURUM @MOHAMMED ABDULKARIM @Saeed Mansoor Saeed👑📿 @Professor Isa Ali Pantami @issa_Assalafiya

♬ original sound – A-kafawee

Karanta Wannan  BATUN ŹÀNĢA-ŹÀNĢA: Minista Na So Jama'a Su Ķara Haƙuri Ďomin Tinubu Yana Ķoƙarin Ŕage Matsi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *