
Malamin Addinin Islama Sheikh Misa Salihu Alburham ya bayyana cewa, Sheikh Sani Yahya Jingir shine shugaban Izala na gaskiya.
Inda ya kara da cewa, Su Sheikh Bala Lau ‘yan Tawayene.
Ya bayyana hakane a wani faifan Bidiyon sa sa ya watsu sosai a kafafen sadarwa.