TURKASHI: An Baiwa Hammàtà Iska A Dakin Taron Hadakar Jam’iyyun Adawa Da Su Atiku Da Peter Obi Suke Gudanarwa.
Rahoton yace wakilai daga Jihar Jigawa ne suka tayar da fitinar.