Wannan wani sabon malami ne da ya bayyana yana kafirta malamai.
Ya bayyana cewa, Sheikh Kabir Gombe Kafuri ne sannan duk ma wanda yayi kokwanton shima ya zama Kafiri.
Yace yana da hujjojinsa kuma a shirye yake idan aka kirashi muqabala.