
Dan fim, Mr. Autane ya bayyana cewa a cikin garin Kano akwai wata mata dake baiwa samari gidanta suna kai ‘yan matansu suna aikata alfasha dasu.
Yace a wasu lokutan ma matar na bayar da kanta ko ‘ya’yanta mata suka ana wannan aika-aika dasu.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yake mayarwa masu sukar ‘yan fim da rashin tarbiyya martani.