Tuesday, November 18
Shadow

A karshe dai an kai matar nan data kai karar rana cewa zafinta yayi yawa ofishin ‘yansanda gidan mahaukata

A baya hutudole ya kawo muku rahoton wata mata data je ofishin ‘yansanda na Panti dake jihar Legaa tace ta kai karar ranane saboda zafin ranar yayi yawa.

Gwamnatin jihar Legas tace ta samu rahoto akan matar inda ta je ofishin ‘Yansandan ta kama matar.

Rahoton yace an kaita gidan mahaukata dan a samu a mata magani ta dawo daidai.

Karanta Wannan  Bacci kawai na kwanta na ji na tashi da soyayyar Hassan Make-Up>>Inji Wannan Budurwar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *