
Tauraron Tiktok, Gfresh Al’amin ya koka da yanda mata, Musamman tsohuwar Budurwarsa Alpha ke son hurewa matarsa, ‘Yar Yola Kunne.
Gfresh ya bayyana cewa bai ma san matarsa na magana da Alpha ba.
A karshe yayi Gargadin cewa idan basu kyale matar tasa ba, zai kaisu kotu.
Fadan dai ya farane bayan da Gfresh ya wallafa hoton Bidiyonsa tare da Sadiya Haruna yana bata lemu a baki.