
Wata matashiya ‘yar Najeriya data je aiki a kasar Ingila ta bayyana cewa, ita abinda ke mata takaici da kasar Ingila shine ba ruwansu da wai kina da kyau.
Tace duk kyan mace saidai ki yi aiki ki samu kudi amma babu wanda zai baki kudi kawai dan kina da kyau, ba irin Najeriya ba.