Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Gwanin Ban Tausai yanda Aka jefowa wata mata kaya waje daga gidan haya tana kuka

Wannan Bidiyon wata matace da take kuka tana nuna yanda aka wulakantata a gidan haya aka jefo mata kayanta waje.

Lamarin dai ya baiwa da yawa tausai inda aka rika mata fatan Alheri.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Malamai na Allah wadai da abinda wasu bata gari sukawa A'isha Buhari bayan Rashin Mijinta, Shugaba Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *