Wednesday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyo yanda Dan kasar Equatorial Guinea da yayi lalata da mata 400 ya gurfana a gaban kotu

Dan kasar Equatorial Guinea Balthazar Ebang wanda aka kama saboda yayi lalata da mata da yawa ya dauki Bidiyo 400 wanda suka watsu sosai a kafafen sada zumunta ya gurfana a gaban kotu.

Bidiyo ya nuna mutumin cikin sarka a kotu fuskarsa rufe da facemask

Karanta Wannan  Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar Ya Naɗa Babban Malamin Addinin Musulunci, Farfesa Mansur Sokoto Sarautar Danmasanin Daular Usmaniyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *