Dan kasar Equatorial Guinea Balthazar Ebang wanda aka kama saboda yayi lalata da mata da yawa ya dauki Bidiyo 400 wanda suka watsu sosai a kafafen sada zumunta ya gurfana a gaban kotu.
Bidiyo ya nuna mutumin cikin sarka a kotu fuskarsa rufe da facemask