Monday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyo yanda Katon Maciji ya hadiye wata mata me suna Farida da ranta

Wani maciji a kasar Indonesia ya hadiye wata mata me suna Farida da ranta.

Matar dai an yi tsammanin ta bace ne inda aka bazama nemanta.

https://www.tiktok.com/@trending_viewz/video/7378214616637246762?_t=8n2JmKVzcQP&_r=1

Saidai jama’a sun ganota a cikin wani katoton maciji bayan da aka yanka macijin.

Lamarin ya farune a kauyen Kalempang dake yankin South Sulawesi na kasar ranar Alhamis, saidai an ganota ne a cikin macijin ranar Juma’a.

Farida dai ‘yar kimanin shekaru 45 ce kuma tana da yara 4.

Mijinta me suna Noni ya bayyana takaicin abinda ya faru inda yayi nadamar barinta ta fita ita kadai.

Yace da suna tare da macijin be isa ya hadiyeta ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda ragon layya ya fada rijiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *