Tuesday, January 21
Shadow

Kalli Bidiyo yanda Keke Napep ke tura Motar ‘yansanda

Bidiyon yanda keke Napep ke tura motar ‘yansandan Najeriya ya dauki hankulan mutane sosai a kafafen sada zumunta.

https://twitter.com/Tkr__khalifa/status/1846653098984386980?t=lzsKNOBYrYbMiGs9O_y8-g&s=19

Lamarin ya dauki hankula inda da yawa ke mamakin lalacewar lamurra.

Karanta Wannan  Na kwashe shekaru ashirin ina fim a Amurka amma har yanzu a talauce na ke - Djimon Hounsou

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *