
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya sanar da cewa ya bar jam’iyyar APC a cikin sanarwar da ya wallafa a shafinsa na Facebook ranar Litinin.
El-Rufai ya ce zai yi aiki tuƙuru domin haɗa kan jam’iyyun adawa da sabuwar jam’iyyarsa ta SDP domin ƙalubalantar APC