Tauraruwar fina-finan Hausa, Ladidi Tubeless ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganta ta na rawa irin ta ‘yan mata.
Tubeless dai ta saka waka hadda fari da idanu.
Wasu dai da yawa sun ce sun rasa abin fade.