Wasu matasa da suke tukin ganganci a Jalingo na jihar tarabawa sun yi hadari inda motarsu ta juya.
Bidiyon faruwar lamarin ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta musu Allah wadai, wasu kuma na musu jaje.
Saidai babu wanda ya rasu amma dai an ji raunika.