Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Abdallah Gadon kaya ya bayyana cewa abinda wasu alhazai suke yi basa kyautawa.
Ya bayyana hakane a wajan wata lacca da yakewa Alhazai.
Yace akwai shekarar da aka kama wata Hajiya da Alhaji suna Zina a ban daki.
Hakanan yace yanzu haka ana samun maza suna shiga ban dakin mata sa sunan wai sun matsu, musamman da dare.