Saturday, July 20
Shadow

Kalli Kwalliyar Sallah ta Fati Washa

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan inda ta bayyana kwalliyar sallarta.

Tawa masoyanta gaisuwar barka da Sallah.

Karanta Wannan  Kalli Kayatattun hotunan Fati Washa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *