Saturday, May 24
Shadow

Kalli Bidiyo yanda NLC ta kulle gidan rarraba lantarki na Kaduna(KEDCO)

Kungiyar Kwadago ta NUEE dake karkashin NLC ta kulle gidan rarraba wutar lantarki na Kaduna, watau KEDCO.

Ta kulle gidan wutar ne a yau, Litinin dan tabbatar da yajin aikin da suke kan neman karin mafi karancin Albashi.

Kalli Bidiyon a kasa:

In compliance with the nationwide strike, the National Union of Electricity Employees(NUEE) has also shut down operations at the Kaduna Electricity Distribution Company (KAEDCO).

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kalli Bidiyo yanda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi tuntube ya fadi a wajan taron ranar 'yanci

The union officials on Monday morning locked the premises of KAEDCO Headquarters in Kaduna.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *