Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Taurarin fina-finan Hausa mata suka kai tallafin kayan abinci gidan Marayu

Taurarin fina-finan Hausa Mata, sun kai tallafin kayan abinci gidan marayu.

Wadanda aka gani a wajan sune Momi Gombe, Samha M. Inuwa, Amal Umar da sauransu.

An ga sun kai buhunan shikafa da madara da sauransu.

Karanta Wannan  EFCC zata binciki tsohon shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *