
Wani Saurayi ya warke nan take bayan da ya bayyanawa budurwarsa cewa bashi da lafiya kuma ta mai Allura.
Saurayin dai ya gaya mata baya jin dadi inda ita kuma tace bari ta masa allura, nan ne sai ta fito da kudi ta bashi.
Nan take yace yaji ya warke. Bidiyon lamarin ya watsu sosai a kafafen sadarwa.