Monday, March 24
Shadow

Kalli bidiyo yanda wani saurayi ya warke nan take bayan da Budurwarsa ta mai Allura

Wani Saurayi ya warke nan take bayan da ya bayyanawa budurwarsa cewa bashi da lafiya kuma ta mai Allura.

Saurayin dai ya gaya mata baya jin dadi inda ita kuma tace bari ta masa allura, nan ne sai ta fito da kudi ta bashi.

Nan take yace yaji ya warke. Bidiyon lamarin ya watsu sosai a kafafen sadarwa.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Da Duminsa: 'Yan Bìndìgà sun tare 'yansandan Najeriya sun kashe 2 daga ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *