Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wasu musulmai a kasar Amurka suka fito suna neman a Haramta Shan giya, Cin Nqmqn Alade da Caca

Wannan wasu musulmai ne a kasar Amurka da suka fito suke zanga-zanga dan neman a haramta cin naman Alade da shan giya da caca

Lamarin ya farune a Texas inda abin ya matukar dauki hankula sosai wasu na cewa suna da ‘yancin yin hakan wasu kuma na ganin yin hakan ganganci ne.

Kalli Bidiyonsu a kasa:

Karanta Wannan  Kuma Dai: A yau Lahadi an Dàwùkè mata 20 a jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *