Wasu ‘yan mata masu Hijabi sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka gansu sanye da Hijabi amma suna ta tikar rawar badala.
Mutane sun ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan lamarin.