
Wata masoyiyar Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta sameta a wajan daukar fim inda ta fashe da kuka saboda shaukin son da take mata.
An ga Bidiyon faruwar lamarin mutane na ta bayyana ra’a yoyinsu akai.
Akan samu da yawa masoya shahararrun mutane na haduwa dasu suna kuka.