Wednesday, September 2
Shadow

Gwamnatin Tarayya zata rage Harajin da take karba na shigo da kaya daga kasashen waje

Gwamnatin tarayya na shirin rage harajin da take karba na shigo da kaya daga kasashen waje da kaso 7.

Shugaban hukumar Kwastam, Bashir Adeniyi ne ya bayyana hakan a wajan wani taro da aka gudanar.

Yace hakan zai taimaka wajan jawo hankalin masu zuba jari zuwa Najeriya.

Karanta Wannan  An kama Sanata Elisha Abbo saboda zargin Aikata Alfasha da wata me kananan shekaru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *