Sunday, November 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wata masoyiyar tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta je ta fashe da kuka saboda irin son da take mata

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wata masoyiyar Tauraruwar fina-finan Hausa, Amal Umar ta sameta a wajan daukar fim inda ta fashe da kuka saboda shaukin son da take mata.

An ga Bidiyon faruwar lamarin mutane na ta bayyana ra’a yoyinsu akai.

https://www.tiktok.com/@real_mujahid_m.soja/video/7528790287104232710?_t=ZM-8yElyGOCeRx&_r=1

Akan samu da yawa masoya shahararrun mutane na haduwa dasu suna kuka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon dan majalisa daga jihar Katsina, Honorable Abubakar Yahaya yana shan Yabo saboda canja tayar motarsa da kansa bayan da yayi faci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *