Thursday, August 27
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wata mata ke rawar Fitsara a coci da yawa sun ce ba ibada ta ce yi ba…

Yanda wata mata ke rawar Fitsara a coci ya dauki hankula matuka inda da yawa suka ce ba Ibada ta kaita ba.

Da yawa sun yi Allah wadai da abinda ta yi.

Kalli Bidiyon a kasa:

Lamarin dai ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Da An yi magana akan iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) sai ku ce cin mutunci ne toh idan dai hakan cin mutunci ne Allah da Qur'ani ne suja fara dan sun kai iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)wuUta>>Inji Sheikh Musa Asadussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *