Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wata kwaila tawa Abokiyarta zagin kare dangi saboda ta mata kwacen saurayi

Wata kwaila ta dauki hankula bayan da tawa kawarta zagin kare dangi saboda ta mata kwacen saurayi.

Bidiyon hirarsu ta WhatsApp ya yadu sosai a kafafen sada zumunta inda mutane da yawa ke ta mayar da martani.

Saurara ku ji a kasa:

Wasu da yawa abin ya basu dariya.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Shugaban Amurka, Donald Trump ya nemi Najeriya ta amince ta karbi masu laifi 'yan kasar Venezuela zuwa Najeriya saboda kasarsu taki karbarsu saidai shugaba Tinubu yaki amincewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *