Saturday, August 1
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Alhamis 30 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane akan Naira 1,358.63 akan kowace dala.

Farashin ya farane akan Naira 1,365.69 inda ya dan matsa tsakanin Naira 1,356.61 zuwa Naira 1,361.25 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal kuwa, Farashin dalar yana akan Naira 1,400.00 ne akan kowace dala

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo, Kwana daya da komawar El-Rufai Jam'iyyar SDP, an ga su sanata Akpabio da Barau na ganawa da shuwagabannin Jam'iyyar inda hakan yasa wasu ke ganin Gwamnatin Tinubu ta dasa munafukai a cikin Jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *