Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa, yayin da ‘ya’yansu ke zuwa makaranta, ‘ya’yan wasu sai zukar hayaki suke.
Ya bayyana hakane a wajan wani taro da ya halarta.
Wasu dai sun rika cewa da Kwankwaso yake.