
Malaman Izala da dama na ta yabon Sheikh Ibrahim Maqari saboda kalaman da yayi akan Mafarki.
Maqari ya kore samar da ayyukan addini daga mafarki.
Wannan ne yasa wasu Malam Izala suka rika murna da jin wadannan kalamai tare da fadar cewa, Maqari ya kore ayyukan Dariqa.