Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon: A karin farko tun bayan da aka ce cutar shanyewar rabin jiki ta kamashi, An ga Ministan Kudi a Birnin Landan tsaye da kafafunsa

Ministan Kudi, Wale Edun ya bayyana a birnin Landan inda aka ganshi a tsaye da kafafunsa.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da rahotanni suka watsu cewa bashi da lafiya kuma cutar Shanyewar rabin jiki ta kamashi.

An ganshi a wajan wani bikin baje kolin fasahar zanezane da aka yi a landan din.

Karanta Wannan  Nuhu Ribadu ya je Jihar Naija inda ya hadu da iyayen daliban makarantar St. Mary’s

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *