Tuesday, November 18
Shadow

Babu Dan Siyasar da zai iya kayar da Tinubu a 2027>>Inji Fadar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Fadar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta bayyana cewa babu dan siyasar da zai iya kayar da shugaban kasar daga mulki a zaben shekarar 2027.

Me baiwa shugaban kasar shawara kan harkar sadarwa, Daniel Bwala ne ya bayyana haka a ranar Talata yayin ganawa da wasu kungiyoyin goyon bayan shugaba Tinubu su 100.

Ya bayyana cewa, shugaba Tinubu ya kafu sosai a kowane sashi na kasarnan babu wanda zai iya kayar dashi zabe.

Karanta Wannan  KATSINA BA KORAFI: Kalli Yanda Gwamna Dikko Radda Ke Dauke-Dauken Hotuna A Inda Yake Hutu A Kasar Waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *